Jihar Kano Kyakkyawan Gari ne na tarbiyar Yara ~Inji Kwamfanin Facebook

Mark Zukerbarg Mamallakin Kwamfanin Facebook ya wallafa wannan maganar ne a shafinsa na facebook inda yake Cewa Kano Ta kasance kyakkyawa ce kwarai da gaske a batun koyar da yara yin maballan sirri, (Code.) Jama’a da dama dai na tofa albarkacin bakinsu har wasu na Cewa watakila Mai Kwamfanin na facebook ya son ziyartar Kano duba da Cewa ita tafi ko Wacce jiha yawan masu anfani da facebook a Nageriya.

Idan baku manta ba dai a Shekara 2016 mark Zukerbarg yazo Nageriya inda ya ziyarci Abuja da lagos.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *