Kaf Nageriya babu Dan siyasa Dake son Dan talaka Kamar Sanata kwankwaso ~Inji Hajiya Naja’atu

A cigaba da bayaninta cewa! Ba Arewa ba kadai harta kudancin Najeriyan, babu Dan siyasan dayake nuna kauna da son ganin cigaban Dan talaka kamar tsohon gwamnar jahar kano, Sanata Dr. Rabi’u musa Kwankwaso.

Bugu da kari hajiya naja’atu tace, kwankwaso ne babu mulki a hanunsa amma yana aikin dako shugaban kasa sai haka, shine mutumin daya fara daga darajar Dan talaka a Arewacin Najeriya.”

“Hajiya naja’atu tayi wannan bayaninne, bayan yanda take ganin yanda daliban da Dr. Rabi’u musa Kwankwaso ya dauka nauyin karatunsu zuwa kasashen duniya daban-daban a talabijin na dawowarsu nan gida Najeriya, kamar yanda hadiminta yake bayyana mana hakan a bisa rahoto.

Daga Barrista Nuraddeen Isma’eel

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *