KALLI HOTUNAN TA, Kin zamo Takwara ummi an radamiki suna, itama ta Girma.

Hotunan Karamar yarinyar da aka nuna a ashekarun baya a cikin wani film na hausa Mai suna ummi Wanda Adamu Zango da Jamila nagudu sukayi wata Waka a tare da yarinya Acikin baitukan wakar zakuji ana Cewa kin zamo Takwara ummi an rada maki suna… To Yanzu dai Wannan yarinyar itace kuke kallon hutunan ta Haka inda ta Zama katuwar budurwa yanzu Haka Umme Rahab tana dandalin daukar wani sabon film na Adam zango Mai suna Farin wata Wanda ake Kan dauka..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *