Kamala Harris tana da digon jinin halittar Nageriya~Obasonjo

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yace zababbiyar mataimakin shugaban kasar Amurka, Kamala Harris, tana da kwayar halittar DNA ta jinin Najeriya saboda mahaifinta dan kasar Jamaica ne inda aka kai bayi da yawa daga Afirka.

Obasanjo ya fadi hakan ne a sakon taya murna ga shugaban kasar Amurka, Joe Biden.

Ya rubuta, “Ina taya murna tare da zababbiyar Mataimakin Shugaban Kamala Harris a matsayin mace ta farko Mataimakin Shugaban Amurka. Mu a Afirka muna alfahari da nasarorin da ta samu. Shugaba Kuma Ba’amurke bakar fata na farko na Amurka, Barrack Obama, shi Kuma yana da DNA na kasar Kenya a ciki Inji Obasonjon

Leave a Reply

Your email address will not be published.