Karin Farashin fetir ‘yan Nageriya na Cigaba da aika Sakon Allah Ya Isa ga Buhari.

A wani labari da Jaridar Mikiya ta wallafa da safiyar Yau juma jum kadan bayan Karin Farashin man fetir da gas an hango ‘yan Nageriya da dama suna zagi tare da aika Sakon Allah Ya Isa ga Shugaba Muhammadu Buhari a bisa zargin da suke Masa na cin amanarsu tare da Karya Alkawari gare su a Mulkinsa, Mikiya ta wallafa wani hasashe Wanda yake nuna Cewa watakila kafin karshen mulkin Shugaba Muhammadu Buhari litar man ta fetir na iya Kaiwa N350 kafin karshen mulkin sa Lamarin Daya hassala ‘yan Nageriya Suka dunga Aiko da Sakon Allah Ya Isa tare da Habaici kala kala a Lokacin bayyana ra’ayoyinsu Kan Karin Farashin Gadai kadan daga Cikin kalaman Wasu…

Muhammed  Lawal: Yace Allah yawulakanta buhari shida masugoya masabaya.

Sai Ahmad Mohammed: Yana Cewa Allah ya isa tsakanina da buhari kuma nayi nadamar zabensa amatsayin shugaban kasa

Umar Ahmad: shima Yace Babu adalci shiyakekuka lokacin kanfay dinsa wai ya talaka zaisai man fetur 50 yanakuka tokusani akway Allah bayabarci

Lawan Aja Ibrahim: ya Kara da Cewa allah dai ya tsinema dogon banza na daura shege

jameelu Salis: shima ba a barshi a baya ba Yana Cewa Allah kayimana bakar isa, wannan al’amarin ba’aji tausayin talaka ba kuma ba anunawa yan nigeria cewa ko ansamu da halinda suke ciki ba, yanzu da nasara ko shinkafa ko kudin mai mutane zasuji?

Sai Kuma Abdulkarim Dan Maliki Cikin Barkwanci Yana Mai Cewa  Alhamdulillah Masha Allah
Allah yasa taka 1k 🤣😂🤣munshiga next level 🤣😂🤣 jiki magayi muje zuwa upper level 🤣🤣

‘yan Nageriya dai basuyi matsammanin Karin Farashin Mai Lita Zuwa sama da N100 ba a mulkin Buhari duba da alkawarin Daya dauka na dawo da litar man Zuwa naira N50 a Lokacin yakin Neman zabensa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *