Shugaba Buhari ya gabatar da kasafin kudin 2022 gaban majalisar dokokin tarayya.
Shugaban kasan ya yiwa Kasafin Kudin taken ‘Kasafin kudin cigaba da girman tattalin arziki.
Buhari ya bayyana cewa Ministar Kudi za tayi bayanin kasafin kudin ga yan Najeriya.
Za a kashe kimanin milyan takwas wajen yaki da rashawa a Aso Villa.
Daga Ahmad Aminu Kado.