
Matar Gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Isma’il El-Rufai ta bayyana cewa, mijin nata ya gaya mata idan aka sace ta ba zai biya kufin fansa ba.
Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta a yayin da ta kai ziyara gonarta.
Jihar Kaduna dai na fama da matsalar masu garkuwa da mutane. Wanda sukan nemi a biya kudin fansa masu yawa kamin su saki wanda suka kama.
Masha Allah