Kotun daukaka Kara ta sake yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa.

Kotun daukaka kara a Abuja a ranar Juma’a ta tabbatar da hukuncin kisa da aka yanke wa Maryam Sanda, wacce aka yanke wa hukuncin kisa saboda kisan mijinta, Bilyaminu Bello, a watan Nuwamba na shekarar 2017.

Mai shari’a Yusuf Halilu na babbar kotun babban birnin tarayya da ke Maitama, Abuja, a hukuncin da ya yanke a ranar 27 ga Janairun, 2020, ya tabbatar da cewa shaidun da ke faruwa sun tabbatar da cewa Maryam “ta daba wa mijinta wuka” har ya mutu a Abuja a ranar 19 ga Nuwamba, 2017 .

Maryam, mai ‘ya’ya biyu,

Ta yi ikirarin cewa hukuncin da aka yanke mata ya kasance cike da son zuciya da nuna bambanci wanda hakan ya sa aka tauye mata ‘yancin ta na sauraren karar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.