Kungiyar masoya Annabi Muhammadu SAW sunyi Allah Wadai da Kalaman Sheikh abdulwahab Kan Annabi S.A.W.

Kungiyar masoya Annabi Muhammadu SAW ta son Annabi Shine Mafita sunyi Allah Wadai da Kalaman Sheikh abdulwahab Abdullah Shugaban Kungiyar Sayyadi Aliyu Ja’afar Yace suffanta Manzon Allah da Kalaman Cewa Yana Sunbatar Azzakarin Jikan sa Alhassan a Lokacin Yana karamin yaro wannan ba karamin Kalaman Batanci bane ga Annabi Muhammadu SAW a Cewar Kungiyar…

Idan baku manta ba dai Sheikh abdulwahab yayi Kalaman ne cikin a kokarin sa na raddi ga Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara Kan hadisin da Yace karyane ba Gaskiya bane Annabi Muhammadu SAW baya sumbatar Azzakarin Alhassan yayinda shi Kuma Sheikh abdulwahab Yace Hadisan Gaskiya ne Suma suna Sunbatar kananan Yara a ko’ina a jikinsu a Lokacin da akayi masu wanka malamin Yace Hakan ba wani Abu bane…

Idan baku manta ba dai Gwamnatin jihar Kano ta saka mukabala tsakanin malaman jihar Kano da Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *