KUNJI FA: Harba Rokoki Kan Al’ummar Isra’il Ta’addanci Ne, ~ Inji Macron

Shugaban ƙasar Faransa Emmanuel Macron yayi magana da shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas yau Alhamis ta wayar tarho, a hirarsa da Mahmoud Macron yayi Allah-wadai da ƙungiyar Hamas waɗanda ke marawa Falasdinawa baya.

“Rokoki masu linzami da Hamas ke harbawa kan wasu biranen Isra’il ta’addanci ne.” Inji shi

Jihar Tel Avivda tana ɗaya daga cikin biranen Isra’il wanda ƙungiyar Hamas ta saka cikin hatsari haka bai dace ba inji Macron.

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *