kwamfanin Facebook Mark Zuckerberg ya kusa kamo Mai kudin Duniya Bill Gates a yawan Bilyoyin dalolin Amurka..

Shugaban Kwamfanin sada Zumuntar Facebook Mark Zuckerberg Dan kasar Amurka Mai shekaru talatin da shida 36 a Duniya yanzu Haka yawan kudinsa na gaf da Cimma yawon na Mai kudin Duniya Bill Gates kamar yadda bincikenmu ya nuna…

Yanzu Haka Mark Zuckerberg ya mallaki dollar Amurka 99.6 billion USD a wannan shekara ta (2020) da Muke ciki Yayinda Bill Gates ya ke da mallakin dollars amurka 115.6 billion USD
Idan muka lissafa kenan yanzu mark Zuckerberg na neman $16bn kafin ya kamo Shugaban masu kudin Duniya Bill Gates…

To muma dai zamu Fara neman kudin nan Ido rufe tunda naga sai da kudi ake komai a wannan rayuwa tamu ta duniyar yanzu…

Leave a Reply

Your email address will not be published.