Kwankwasiyya zata sake daukar nauyin karatun matasa a duk fadin jihohin Nijeriya zuwa jami’ar Mewar.

A wata sanarwa da daya daga cikin masu yada manufar Kungiyar Kwankwasiyya a kafafen sada zumuntar Zamani Salisu Yahaya Hotoro ya fitar  a shafinsa na facebook Yana Cewa gidauniyar Kwankwasiyya Development Foundation zata ɗauki nauyin matasa mutun Hudu hudu 4 daga kowacce jiha a Duk fadin jihohin Nijeriya hadi da Abuja domin suyi karatu kyauta a sabuwar Jami’ar Mewar dake masakan Jihar Nasarawa da Abuja.

Kungiyar kwankwasiyya dai wannan bashi Karo na farko data Fara daukar nauyin karatun dalibai ba a Nageriya ko a kwanakin baya Kungiyar ta dauki nauyin ‘ya ‘yan talakawa Zuwa kasar India domin karatu kyauta Wanda tuni sun dawo bayan sun kammala digirinsu…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *