Lalalacewa Harkar Ilimi:Mamsura Isah Ta Fashe Da Kuka..

Tsohuwar jaruma Mansura Isah kuma matar Sani Musa Danja ta wallafa a shafinta na Instagram tana mai tambaya shin Wai wa Nageriya tayi ma laifi ne?

Ministan Ilimi? kwamishinan Ilimi? Dan Allah meya hanasu gyara mana harkar ilimi?

Akwai wani abu da Gwamnatin ta hanasu mallaka ne? Me yasa? Me yasa? Inji Mansura.

Acikin rubutun nata ta saka alamun nuna kukan ta da bacin ranta kan lalacewar harkar ilimin Nageriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.