Labarai

Mama na bata ce a kama Abba Gida-Gida ba Kuma Bata yi umarnin kashe kowa ba, Abba Gida-Gida ne yayi mata ruwan ashariya Kuma yasa ‘yan dabarsa sun tare mata hanya ~Cewar Dan Aisha Bichi Abba Bichi.

Spread the love

Dan Shugaban Hukumar Yan sandan farin kaya Abba Bichi a lokacin da yake mayarda martani ga Abba gida kan al’amarin Daya faru tsakanin sa da mahaifiyarsa Abba Bichi Yana Mai cewa Matar Daractan DSS ba ta taba bayar da umarnin kama Abba Gida-Gida ba ko kuma a kashe wani dan siyasa ba! ‘Yan dabar Abba ne suka tarewa matar Daractan na DSS din hanya tare da jami’an DSS suka bukaci shiga filin jirgin wanda Yan barandar  suka ki amincewa, 

Sai ga ‘yan barandar suka nufo su da  suka rikide zuwa tashin hankali yayinda Abba Gida-Gida ke lekowa Yana kallo daga motarsa ​​bayan hakan Yana cigaba da faruwa Jami’an DSS sun yanke shawarar sake shiga filin jirgin sai Abba Gida-Gida da ke cikin motarsa ​​ya yanke shawarar saukowa daga motarsa ​​ya fara cin fuska ga jami’an DSS tare da umurtar ‘yan barandar sa su yi tashin hankali, 

yayin da duk wannan ke faruwa matar ta Daractan DSS ta sauko daga motarta ta roki Abba Gida-Gida da ya kyaleta ta wuce wanda daga nan ne ya fara yi mata ruwan zagi anan ne daya daga cikin  din jami’an DSS suka yi kokarin kare ta shine  ya haifar masa da Rauni 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button