Maradona Baza’ayi Jana’izarsa ba harsai An tantance yawan ‘ya ‘yansa.

Wata kotu a Argentina ta dakatar da shirin ƙona shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafar ƙasar Diego Maradona,

Kotun ta ce “dole ne a adana gawarsa” har sai an kammala shari’ar da wata mata ta shigar tana iƙirarin cewa Maradona mahaifinta ne.

A watan da ya gabata ne Maradona ya mutu yana da shekara 60 sakamakon bugun zuciya.

Kotun ta ce dole a gabatar da samfurin ƙwayoyin hilattarsa na DNA na Maradona domin tabbatar da gaskiyar ko shi ne mahaifin matar mai suna Magali Gil ƴar shekara 25.

Tshon ɗan wasan na Boca Junior da Barcelona da Napoli yana da ƴaƴa biyu da ya haifa a aurensa amma daga baya ya amince shi  Rahotan BBC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *