Masu garkuwa sun kasheta da tsohon Ciki

Sunan ta Aisha Sadiq, Masu Garkuwa da Mutane ne Suka shiga har gida Suka Kasheta da Sanyi Safiyar Yau laraba.

Aisha wadda take zaune aUnguwar Rigachikun dake Jahar Kaduna masu garkuwar sun kashe tana dauke da tsohon Ciki.

Aisha ta rasu ta bar ‘ya ‘ya uku a Duniya, Muna fatan Allah Madaukakin Sarki Yajikanta ya kuma gafarta mata, Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.