Matasa a Damaturu sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon bayan Pantami

Matasan Garin Damaturu Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Goyon Minista Pantami

Wasu matasa a garin Damaturu da ke Jihar Yobe sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Minista sadarwa Sheikh Dr. Pantami

Idan ba a manta ba , a kwanakin baya ma an samu wata ƙungiyar addinin Kirista ƙarƙashin jagorancin Bishop Abel King sun yi tattakin nuna goyon bayansu ga Dr. Pantami biyo bayan kiraye-kirayen da waɗansu su ke yi a tsige shi daga muƙaminsa

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *