Matasa sun fasa rumbun ‘dan kasuwa sun kwashe kayansa a jihar kaduna

Bayan matasan sun kwashe na Gwamnatin jihar yanzu Kuma Rahotanni sun tabbatar da cewa wannan wajen mallakin dan kasuwa ne bana gwamnati ba, amma matasa sun fasa runbun sa sun wawushe a nan jihar Kaduna,

Shin yunwa ta taba zama dalilin sata?. Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published.