Matawalle ya bada tallafin Naira miliyan talatin (N30 Million) ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a sanadiyar kifewar Jirgin ruwan da ya faru a Warrah

Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Governor Bello Matawalle ya bada tallafin Naira miliyan talatin (N30 Million) ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a sanadiyar kifewar Jirgin ruwan da ya faru a garin Warrah dake karamar hukumar Ngaski a Jihar Kebbi

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *