
Yanzu biyo bayan katsewar layin sadarwa na Kwamfanin MTN daga Karshe dai MTN Sun bayar da hakuri sun fitar da sanarwar ta Shafin su na Facebook suna Mai Cewa Ya ku abokan ciniki, muna neman afuwa ga duk wani rashin jin daɗi da wannan ya haifar! Mun lura Wasu daga cikin Abokan Huldar mu kan wahalar saduwa da cibiyar sadarwa a yau muna duba wannan kuma muna matukar nadama ga duk wani rashin jin daɗi da aka haɗa.
