Kungiyar ma’abota shafukan sada zumuntar Zamani ta kwankwasiyya sun maida martani ga Gwamna Ganduje Kan Kalaman sa na jiya Wanda ya suffantasu da jakai a Lokacin da suke maida martani sunyi Gori ga Gwamna Ganduje inda suke Cewa alhamdullahi su sun rabu da iyayensu lafiya Kuma suna zaune da iyayensu lafiya Don Haka Babu ruwanmu da Zagin Mai Bakin iyaye Inji Yan Kwankwasiyya
Ga dai Hotunan Kalaman Wasu daga cikinsu…