Na rantse da Allah Aure nake so ~Inji budurwa zainabu

Wata matashiyar budurwa Mai suna Zainabuu Perere a shafinta na Twitter ta rubuta tare da nuna matsuwarta ga aure inda budurwa ta rantse tana Mai Cewa Na Rantse da girman Allah Aure nake so.

Me zaku ce?

One thought on “Na rantse da Allah Aure nake so ~Inji budurwa zainabu

  • May 4, 2021 at 3:40 pm
    Permalink

    toh Allah ubangiji yabaki mijin nagari

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *