A kasar Dubai Jarumar Fina finan Hausa Rahma Sadau ta hadu da Sharariyar mawakiyar ta kasar Tajikistan wato Shabnam surayyo jaruma Rahma Sadau ta wallafa hotunan su tare da makiyar a shafinta Instagram inda ta bayyana alakar Dake tsakanin ta da mawakiyar…