Kyawawan hotuna tare da katin gayyatar daurin auren Wasilat Attahir, budurwar da ta rasu ana sauran kwana 3 auren ta sun bayyana.
Cike da alhini tare da tashin hankali kawar amaryar ta wallafa inda ta ke bada labarin yadda suka yi bayan ta kai mata gayyatar.
Kamar yadda katin ya bayyana, za a daura auren a garin Dutsin-Ma a jihar Katsina ranar Asabar, 9 ga watan Oktoba mai zuwa.
Daga Ahmad Aminu Kado.