Salihu Tanko Yakasai shima ya cirema Ganduje Mukamin Farfesa ya koma dashi Dr.

Salihu Tanko Yakasai mataimakin Gwamna Ganduje na musamman Kan kafofin sada zumuntar Zamani ya Acikin Rubutun yau ya cire Matsayin Farfesa na Ganduje da ya kwashe kwanaki kusan Shida Yana sakawa Hakan ya biyo baya ne Sakamakon sanarwar da Jami’ar Amurka ta bayar na jiya tana Cewa ita Bata bawa Ganduje Matsayin Farfesan ziyaraba.


Yanzu dai duk wata sanar daga Gidan Gwamnatin jihar Kano harta chanja daga Farfesa Ganduje ta koma Dr Abdullahi ma’ana Matsayinsa na farko…

Leave a Reply

Your email address will not be published.