Labarai

Sam Naɗin Farfesa Da Aka Yi Wa Pantami Ya Saɓa Ƙa’ida Bai Ba Kwata-Kwata, A Sake Duba Wa, |~In Ji Kungiyar Tsaffin Ɗaliban FUTO

Spread the love

Kungiyar tsofaffin daliban jami’ar tarayya ta fasaha da ke Owerri, FUTO, ta ce bai dace hukumar makarantar ta bai wa Pantami farfesa ba.

Ta bayyana hakan ne ta wata takarda wacce sakataren kungiyar, Kingsley Azuaru da shugaban ta, Ndubuisi Chijioke suka sanya hannu.

Kungiyar ta goyi bayan kungiyar malaman jami’a ta kasa, ASUU wacce ta shawarci hukumar FUTO akan sauya ra’ayinta na ba shi matsayin.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button