
Gwamna Malam Nasir Ahmad El Rufa’i wanda ya shahara wajen Samar da ayyukan cigaban Jihar sa ta Kaduna ya sami Nasarar murkushe jam’iyar Adawa ta PDP musamman idan mukayi duba da Rahotonni dake fitowa daga jihar a halin Yanzu.
El Rufa’i ya Gina gadoji tare da Samar da ingantaccen harkokin kiwon Lafiya Mai dorewa Har’ila yau Malam Nasir Ahmad El Rufa’i ya Gina hanyoyi ciki da wajen jihar a harkar Ilmi ya Samar doka tare da Samar da malamai masu tarin Ilmi domin koyar da ‘ya ‘yan talakawan jihar ta kaduna.
Sanata Uba sani Mai wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisar Dattijan Nageriya ya taka rawar gani domin Samar da cigaba a Jihar Kaduna Karkashin Gwamnatin Malam Nasir El Rufa’i Sanatan ya shahara a majalisar musamman wajen shigar da kudrai masu mahimmanci da suka hada da inganta rayuwa talakawan Jihar Sanata Uba sani ya Samar da jari kala ga dumbin Al’ummar jihar kaduna amatsayin sa na Shugaban Kwamitin bankuna Inshora da sauran harkokin ku’di ya Taimaka wajen Samar da kudaden lamuni ga gwamnatin jihar duk domin Samar da cigaban a Fa’din Jihar.
Samar da ire iren wannan ayyuka yasa Al’ummar jihar kaduna suke goyon bayan Gwamnatin Malam Nasir El Rufa’i
Ana kallon Sanata Uba sani amatsayin wanda zai lashe zaben gwamnan jihar kaduna ba tare da wata Adawa Mai karfi ba Kasancewarmusamman Babbar jam’iyar Adawa ta PDP