Sanata Rochas Ya tabbatar da zai tsaya takarar Shugaban kasa a 2023

Gwamnan jihar Imo na Jam’iyar APC mai mulkin Hope Uzodinma ya bayyana cewa yanzu haka Sen. Rochas Okorocha ya yi niyyar sake tsayawa takarar Shugaban kasa a shekarar 2023. Gwamnan ya yi wannan bayanin ne yayin da yake bayanin batutuwansu da tsohon gwamnan sun kuma gana da Rochas din inda suka tattauna batutuwa da dama kuma sanata rochan ya bayyana masa tsarin sa na tsayawa Takarar ta Shugabancin Nageriya a Shekara 2023 mai zuwa…

Leave a Reply

Your email address will not be published.