Labarai

Sanata Uba sani ya tantance Mataimakan Babban Bankin Nageriya CBN wanda Buhari ya Na’da.

Spread the love

Sanata Uba sani shine ya bayyana hakan a wata sanarwa daya gabata Yana Mai cewa Kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin bankuna, inshora da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi da nake shugabanta ya yi nasarar tantance wadanda shugaban kasa ya nada, Mrs. Aishah N. Ahmed da Mista Edward Lametek Adamu domin tabbatar da sake nada su a matsayin mataimakan gwamnonin babban bankin Najeriya (CBN).

Babban mataimaki na musamman (Majalisar Dattawa) ga shugaban kasa kan al’amuran majalisar kasa ya gabatar da wadanda aka zaba ga kwamitin don tantancewar.

Bayan tantancewar da aka yi cikin nasara, kwamitin ya gano cewa wadanda aka nada sun kware a fasaha da kwarewa.

Sanata Uba sani ya kware sosai wajen tafiyar da aiki yanzu Haka shine Dan takarar Gwamnan jihar Kaduna karkashin jam’iyar APC a zaben 2023 Mai zuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button