Shahararran Jarumi Chadwick Boseman Mai wasan Black Panther ya mutu

Fitattacen jarumi Chadwick Boseman Mai takarawa a wasan Black Panther ya mutu a sakamakon cutar kansa ya mutu Yana da shekaru 43 Dan wasan Amurka, Chadwick Boseman, Wanda aka fi sani ta hanyar taka wasan da Black Panther dangin mamacin sun ce a gida Los Angeles ya mutu shine wannan Dan wasa yakasance Mai taka babbar rawa a finan Amurka haka Zalika yara da dama Suna sha’awar kallon fina finan sa a sassan Duniya…

Leave a Reply

Your email address will not be published.