Sheikh Bello Yabo ya Kira Shugaba Buhari da katon Banza..

Shahararran malamin Addinin islama daga jihar Sokoto Sheikh Bello yabo ya bayyana a wani gajeran bidiyon Yana surfama Shugaba Buhari zagi inda Cikin kalmansa da farko yace Allah Mungodema Allah Mungodema yau da farinciki Zan kwana ance babu irinsa a kasar Kuma wallahi karyace shin bamu aka Kira mukayi masa kamfen ba ko nayi Karya? Ba yawo yake Yana burbushin kuka ba? Shin namijin gaske  na kuka? Shekaru na bakwai Ina fada da gwamnatin shin waye ya taba ganin kukana? Amma shege katon Banza ya zauna Yana Mana bulayin kuka Ashe Kukan munafurci ne…


Duk cewa shehun malamin Bai ambaci sunaba Acikin bidiyon Amma bisa ga alama Sakon nasa Zuwa ga Shugaban Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.