Sheikh Kabiru Gombe ya samu sadakar Milyan talatin 30m a wajen wa’azinsa na ramadan domin…

Shehun malamin Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya rubuta a shafinsa na facebook Yana cewa Alhamadulilah Alhamadulilah Alhamadulilah
Daga fara Tafsir na nabana zuwa yau da na rufe an Tara gudunmawan Naira Miliyan Talatin da Dubu Chasa’in da Daya (N30,091,000).Wanda aka taimakawa Marayun ( dubu 70 ) Mugodewa Allah Alhamdulillah Wannan banda gudunmawan kayayyaki,da kayan abinci.

Alhamdulillah Wannan majalisi 1 ne a cikin majalisosin Izala a fadin Najeriya,lallai Izala uwar alheri ce Izala Uban Marayun
Najeriya. Izala Sarkin Aiki Yar izala mugodewa Allah Alhamdulillah Alhamadulilah ya Allah kasaka wa duk wa’enda sukayi wannan ga garimin taimako, Allah ka saka musu da gidan Aljannah, Ameen summa. lAllah ya sakawa duk wanda ya yasa farin ciki t6yy6a zukatan marayu da dukkan musulmi baki daya wanda basu samu bayarwa ba Allah ya basu ikon bayarwa a gaba Allah ya karawa Malam Lafiya da Nisan kwana.

Malam kabiru Gombe dai Babban malami ne a Nageriya Haka Kuma yanzu Haka shine Sakataren Kungiyar Izalah…

One thought on “Sheikh Kabiru Gombe ya samu sadakar Milyan talatin 30m a wajen wa’azinsa na ramadan domin…

  • May 9, 2021 at 1:00 pm
    Permalink

    Wallahi jaridar miki idan kuna yiwa Malam Sunnah karya wallahi sai na ja anyiwa adsense din site din ku disable wlh ko guda Nawa kuka Mallaka.
    Ku kiyaye

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *