Shugaba Buhari ya bada umarnin sauke tutoci a dukkan gine ginen Gwamnati har da gidaje Na tsahon kwana 3.

Shugaban kasar Najeriya muhammadu Buhari ya bada umarnin sauke tutoci a dukkan gine ginen Gwamnati harda gidaje Na tsahon kwana 3.

Yayi hakan ne don karrama marigayi Janar Attahiru Ibrahim da sauran Sojoji 10 da suka rasu a hadarin jirgin sama.

Shugaban yakara da baiwa dukkan Sojojin kasar nan hutun ranar Litinin 24 ga watan mayu.

Allah yajikansu da Rahma.

Daga Kabiru Ado Muhd

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *