Ta’addanci: Mun mayar da hankali wurin ganin bayan Boko Haram, COAS

Shugaban sojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Attahiru ya jaddada cewa sun mayar da hankali wurin yaki da Boko Haram.

Kamar yadda ya sanar da manema labarai, babu yadda za a yi su dinga ikirarin nasara bayan basu sameta ba kamar yadda ake zarginsu.

Ya isar da fatan alherin Buhari ga dakarun tare da tabbatar musu da cewa shugaban ya mayar da hankali wurin samar musu da kayan aiki.

Daga Ahmad Amin Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *