Labarai

Tabbas Ina tsoron Gwamna Wike ba zan koma jihar Rivers ba Ina zaune a Abuja Ina kasuwanci na ~Cewar Ministan Sufuri Ameachi.

Spread the love

Ministan Sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya bayyana cewa yana tsoron Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike.

Tsohon Gwamnan Jihar Ribas ya bayyana haka ne a wata hira da gidan Talabijin na Channels bayan da aka yi masa tambayoyi kan komawar sa Jihar Ribas da kuma idan yana tsoron Wike.

Amaechi ya amsa da cewa, “Eh. Ina jin tsoronsa sosai. Ina jin tsoro sosai.

A cewar Ministan “Idanuna suna nan abuja

Wannan shine gidana yanzu. Abuja yanzu gida na ne kuma gwamna na ne inayin minista a babban birnin tarayya Abuja. Ina zaune anan kuma ina kasuwanci a nan.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button