Taya Kasa Zata Zauna Lafiya: Ankama Wani Azzalumin Saja Kidnapper Yau a Badarawa

Wannan shine Azzalumin kidnapper da aka kama yau a Badarawa S.A. GALADIMA kuma soja ne ,

Bayan ya sace yaron makwabcin shi sun karbi 5ml a karshe kuma suka kashe yaron.

Allah ya kara tona musu asiri shi kuma yaron Allah ya ji kan shi.

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *