Labarai
TIR’KASHI: Pablo Escobar kenan, ɗan asalin ƙasar Columbia da ya taba ƙona maƙudan kuɗaɗe a matsayin itache.


Escobar yayi fiche sosai a safarar muggan kwayoyi a duniya, saboda haka ya tara biliyoyin dukiya.
A shekarar 1992, Escobar ya kwashi kuɗi kimanin Naira billion 1 ya chinna musu wuta saboda ‘ƴarsa da sanyi yake damunta taji ɗimi sabod ya nemi itache ya rasa.
daga Ahmad Aminu Kado