Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya ya yi gagarumar farfadowa bayan ya karbi mulki.
Buhari ya ce a yanzu haka tattalin arzikin kasar ya farfado da kashi 5.1 sabanin shekarun baya.
Sai dai wannan na zuwa ne a daidai lokacin ‘yan kasa ke kukan rashin aikin yi da kuma talauci.
Daga Ahmad Aminu Kado.