Tsofaffin hafsoshin soja sun kwashe kudin tsaro sun Gina Otal Otal da kudin makamai ~ Inji Shehu sani.

Mikiya ta bibiyi Rubutun Dayake magana Kan Matsalar tsaro a shafinsa na Twitter Tsohon Sanatan kaduna ta tsakiya Comred Shehu sani yace Shekaru da yawa da Suka gabata Gwamnati ta saka tiriliyoyin Naira a Lamarin tsaro kuma sai gashi sojoji sun kasance basu tare da isassun makamai da kayan aiki don yakar ‘yan ta’adda;
Abin da kawai za ku gani a zahiri shi ne Gina m Manya manyan Kasuwanni da, Cibiyoyin shagalin taro da Otal Otal, da Jami’o’in a kauyukan tsaffin Shugabannin tsaron Inji Shehu sani..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *