Tsohon Kwamishinan Ganduje muaz Magaji ya tsinewa Garba Shehu Albarka.

Tsohon Kwamishinan Ayyukan Ganduje ya rubuta a shafinsa na Facebook yane tsinewa su Garba Shehu inda ya saka Hoton Mai dauke da labarin da garba ke Cewa manonan da aka kashe a Borno Basu Sami izinin Zuwa gonakinsu daga Sojojin ba Lamarin Daya fusata Kwamishinan Yace Allah ya tsine muku…yasaka mana!

Leave a Reply

Your email address will not be published.