Labarai

Wallahi muna da ku’di mun tara Ku’di zamu lashe zaben mu da ku’di ~Cewar ministan jiragen sama Hadi sirika.

Spread the love

A gajeran Bidiyon dake yawo a kafafen sada zumintar zamani an hango ministan jiragen saman Nageriya Hadi sirika Yana mai cewa masu cewa zasu kayar damu zabe karya suke wai kaji mutun yace zai tafi kurfi ya kayarda Hadi sirika ko kafir ya kayarda Gwamna Aminu hello masari bai yuwuwa wallahi ai ranar zaben na zuwa Kuma wallahi zamu Tara Ku’di da kayan masarufi Kuma Muna da ku’di, ku’di ba wallahi Muna da ku’di wallahi inji minista.

Jam’iyar APC ce da mulki a jihar katsina yayinda jam’iyar adawa ta PDP ke kokarin kwace mulkin jihar.

Haramun ne anfani da ku’di domin lashe a hukumance musamman a Kundin tsarin Hukumar zabe INEC.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button