Wasu Baiwa Da Allah Ya Yi Wa Minista Sheik Pantami

Ga Sittin,
Ga Tafseeri,
Ga Larabci,
Ga Turanci,
Ga farin jini,
Ga Hadisai,
Ga kamala,
Ga Muƙami
Ga Jarumta,
Ga kalamai,
Ga Sutura,
Ga Lafazi,
Ga tsayi,
Ga fara’a
Ga kyawu,
Ga ilimin komfuta,
Ga koyarda ibada,
Ga ilimi addini da na boko,
Ga Tallafawa marayu,
Ga sanuwa a Madina
Ga sanuwa a Amurka
Ga sanuwa a Ingila
Ga sanuwa a Scotland.

Allah Ya Karawa Rayuwa ka Abarka Sheikh. Amin

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *