Wani Tsohon Soja mai mukamin Kanal, Mai suna Tony Nyiam ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taba fada musu cewa shi asalin Sa Dan kasar Nijar ne.
Tsohon Sojan ya bayyana haka ne yau a wata hira da akayi dashi a Gidan Talabijin Na Arise TV.
Tsohon Sojan ya kara da cewa shugaba Buhari ogansa ne kuma yana girmama shi, ya ce a lokacin da yake aiki a karkashinsa, ya ce Buhari ya taba gaya musu cewa iyayensa da yawancin danginsa duk daga Nijar suke, amma shi a Najeriya a ka haife shi. Kuma dangin nasa suna son Buhari saboda yana da kishin kasa, amma basusan me yasa yanzu ya canza ba.
Daga Kabiru Ado Muhd
To aishibaizama Dan nijarba tunda anan akahaifeshi shugaba buharide Dan nageriyane
Ba gaskeyabane
To I gara yakoma chan