Yadda Na Fara Neman Kudi, Cewar Dattijon Attajiri Aminu Dantata

“Lokacin Da Zan Fara Kasuwanci, Sai Na Je Wajen Mahaifina Domin Ya Ba Ni Jari, Sai Ya Ce Da Ni Na Je Na Yi Kokarina Na Samo Wani Abu Shi Kuma Sai Ya Taimaka Man, Saboda Haka Sai Na Je Kasuwar Kantin Kwari Dake Nan Kano Na Tona Rijiyar Idan Buzaye Daga Jamhuriyar Nijar Sun Zo Fatauci Su Dibi Ruwa Su Baiwa Rakumman Su, Suna Biya Na. Da Haka Na Fara Neman Kudi”.

Daga: Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *