Labarai

‘Yan Arewa ni suke bukata a halin yanzu, basu bukatar Dan takara daga Kabilar Yarabawa Kuma basu bukatar Dan takara daga Kabilar Igbo ~Cewar Atiku Abubakar.

Spread the love

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sake bayyana dalilin da ya sa ‘yan uwansa ‘yan Arewa ke bukatar su zabe shi a zaben 2023.

Tsohon Mataimakin Shugaban kasar ya ce ’yan Arewa na bukatar su zabe shi maimakon dan takarar Yarbawa ko Igbo domin shi dan Pan-Nigerian ne mai hako dan Arewa wanda ya gina gadoji a fadin kasar nan.

Atiku ya bayyana hakan ne a lokacin da yake amsa tambayar da kakakin kungiyar dattawan Arewa, NEF, Hakeem Baba-Ahmed, ya yi masa, yayin wani taron tattaunawa da kungiyar hadin gwiwa ta Arewa da aka gudanar ranar Asabar a jihar Kaduna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button