Labarai

‘Yan Kaduna idan kun sake goya mana baya kun ka zabe mu Wallahi Tallahi zamu yi maganin rashin zaman lafiya a Kaduna ~Cewar Atiku.

Spread the love

Dan takarar Shugaban kasar Nageriya na Jam’iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya rantse da Allah Cewa zai kawo karshen Matsalar Rashin ingancin hanyoyin kaduna zuwa Kano da kaduna zuwa jos Atiku abubakar ya Bayyana hakane a wajen taron yakin neman zabensa Daya gudana a jihar kaduna.

Atiku ya Fara da Cewa munzo ne mu dauka maku Alkawari idan kun sake goya Mana baya Kun zabemu mun dauƙi Alkawarin Cewa Matsalar Zaman lafiya ko Rashin Zaman lafiya wallahi tallahi zamu yi maganin shi zamu kawo Ayyukan yi ga matasa, Hanyar Kaduna zuwa kano naamu kammala ta hanyar kaduna zuwa jos itama zamu Kammala ta.

Zamu gyara masana’antu Kun dauƙi Alkawari zaku zabi PDP?

To mu Kuma zamuyi maku wallahi zamuyi inji Aiku.

Atiku Abubakar Tsohon mataimakin Shugaban kasar Nageriya Yana Daya daga Cikin Yan takara masu karfi da ake zaton suna iya lashen 2023.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button