YANZU-YANZU: Gwamnatin Nijeriya ta dakatar da yin Twitter a Nijeriya, ~ Cewar Lai Mohammaed

Wannan na ƙunshe ne a wata sanarwa da ministan yaɗa labarai da al’adu na ƙasar Lai Mohammaed ya fitar a ranar Juma’a.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *