Yanzu-yanzu Sojojin kasar Chadi sun kashe ‘yan tawayen FACT 400 tare da kamo 150

Yanzu haka sojojin kasar Chida sun hallaka ‘yan tawayen FACT 400 tare da kamo wasu 150 ‘yan kwanakki bayan kisan Idris Deby.

Wannan dai wata alama ce dake tabbatar da cewa dan marigayin Idris Deby Mahamat Idris Deby a shirye yake ya daukarwa mahaifinsa fansar kisan da suka masa.

Abin tambaya: shin ko zuwa yaushe ne sojojin Najerya zasu yi wa mayakan kungiyar boko haram irin wannan bajakoli?

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *