Yaro ɗan shekara 10 yana sheshsheƙar kuka, ya nemi afuwa kar atona masa asiri, bayan an kama shi yana shan wiwi

Yaro ɗan wiwi

Wani hoton faifan video yana nan yana zagaya kafafen yaɗa labarai dana sada zumunta dake nuni da wani yaro yana ta gursheƙen kuka, lokaci kaɗan bayan an kamashi yana ƙoƙarin ƙarawa sararin samaniya hazo a cikin wani gini da ba’a ƙarasa ganawa ba.

Yaron ya bayyana sunansa da cewa Samuel ne, kuma shi ɗalibin koyon aikin walda ne, inda ya bayyana bai shigo cikin gidan da niyya maras kyau ba, face domin yaga yasa kanss na tururi.Yaron yace, ya shiga gidan ne ta cikin wani bogilari dake jikin taga.Ya kuma zayyanawa mai masa tambaya cewar, ya kasa sha ne wajen aiki, saboda mai koya masa aiki Zaku iya kallon videon anan:

Videon yaro mai wiwi

Idan yaro dan shekara goma zai soma shaye shaye tun yana waɗannan ƴan shekaru, mai kuke tunanin zai zama idan ya girma? shin wannan tarbiyya ce maras kyau daga iyaye?

Abubakar Mustapha Kiru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *