Labarai

Yau ake cigaba da shari’ar AA Zaura bisa zargin damfarar wani balarabe dollar Amurka $1.3m.

Spread the love

A yau juma’a 14/10/2022 hukumar EFCC zata sake gurfanar da Dan takarar Sanata na jam’iyyar APC a Kano ta tsakiya Hon. A A Zaura a gaban babbar kotun tarayya dake Gyadi-Gyadi domin cigaba da shari’ar zargin sa da akeyi da zamba cikin aminci bayan da ya karbi kudi Dala miliyan daya da dubu dari uku da ashirin daga wani Balarabe mai suna Dr. Jammam Al azmi da sunan zasu yi wani kasuwanci.

Zamu kawo muku yadda zata kaya a kotu Insha Allah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button